IQNA - A ganawar da mai ba da shawara kan al'adu na Jamhuriyar Musulunci ta Iran a kasar Uganda da shugaban harkokin Hajji da Umrah na wannan kasa, bangarorin suka tattauna tare da yin musayar ra'ayi kan ci gaban hadin gwiwa a harkokin Hajji da Umrah.
Lambar Labari: 3492150 Ranar Watsawa : 2024/11/04
IQNA - A daren jiya ne aka gudanar da taron karatun addu’ar Du’aul Kumail a birnin Makka mai alfarma tare da halartar dubban mahajjata na kasar Iran.
Lambar Labari: 3491296 Ranar Watsawa : 2024/06/07
Tehran (IQNA) Kasar Saudiyya ta kafa wani baje koli a birnin Makkah domin gabatar da ayyukan digital da aka yi wa alhazan Baitullahi Al-Haram a lokacin aikin Hajji na shekarar 1443.
Lambar Labari: 3487551 Ranar Watsawa : 2022/07/15